Breaking News

INA DA SHEKARA GOMA SHA-UKU AKAYI MIN AUREN FARI-INJI JARUMA MARYAM GIDADOMaryam Gidado wacce akafi sani da Maryam Babban yaro ta kasance daya daga cikin mata da suka shahara farfajiyar shirya fina finan hausa wato Kannywood.Maryam dai ta kasance bazawara domin ta taba yin aure har sau biyu,tayi aurenta na farko a lokacin tana ‘yar shekara 13 a duniya kasancewar al’adar fulani na aurar da yara mata da wuri.

Sannan kuma ta haifi ‘Yarta ta farko tana da shekaru 14 bayan shekara daya da auren ta kenan.

Haka zalika ta sake aure inda anan ne ta haifi ‘Danta na biyu,sannan kuma ta bayyana cewa alokacin da take da cikin ‘Dan nata na biyu ne sai mijin ya gudu ya bar ta.

Jarumar ta kuma bayyana cewa burinta ya cika a yanzu musamman a harkar fim sai dai kawai tana burin Allah ya bata miji nagari tayi aure.

No comments