Breaking News

Kalli wassu hoto na yadda zaban gwamna jihar Ekiti ya gudana:

Masu zabe na duba sunayen su .

Dan takarar jamiyar APC da na'ura taki tantan cewa

Maigirma gwamna bayan ya Kada kuriyar sa

Dan Takarar APC na kada kuriyar sa

Sojoji na rangadi
'Yan Sanda ma ba'a barsu a bayaba

Tsofaffi ma ba'a barsu a baya ba

Rikici a wassu mazabu 

No comments