Breaking News

Abubuwan da ba ku sani ba dangane da CP Wakili Singham

Abubuwan da ba ku sani ba dangane da CP Wakili SinghamTauraruwar kwamishinan 'yan sandan Kano CP Muhammad Wakili Singam na kara haskawa tun bayan da ya fara aiki a Kano. To sai dai mutane kadan ne suke da masaniya kan rayuwarsa.

A wata hira ta musamman BBC ta tambayi kwamishinan da ake kira Singham, ya bayyana wasu sirrikan rayuwarsa da mafi yawan jama'a ba su sani ba.

No comments